iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A daidai lokacin da ake bikin ranar tsaunuka ta duniya, an baje kolin ayoyin kur’ani mai tsarki a kan dutsen Hira ko Jabal Al-Nur a birnin Makkah.
Lambar Labari: 3488328    Ranar Watsawa : 2022/12/13